Description
Idan yan siyasa suna kaunar kasar nan kamar yadda dukkanmu muke da'awa, A 2023 ya kamata mu nemi mai kawo Gyara da kyakkyawan sauyi. Kasar nan tana matukar bukatar mai kawo kyakkyawan sauyi kuma bai kamata mu yi wasa da makomar kasar nan ba. Ko kuma dukkanmu za a ci zarafinmu baki ɗaya, ita matsala bata da jamiyya.
Amb Yasir Sani Tahir
23/12/2020
Tagged
Locked Photo
Seems you enter wrong password click here to enter password again.
Share this page with your family and friends.